gidandabino.blogspot.com
Taskar Gidan Dabino: August 2008
http://gidandabino.blogspot.com/2008_08_01_archive.html
Taskar al'amurran yau da kullum da suka shafi marubuta kagaggun labaran Hausa da wakoki daga Kano, Nijeriya, da sauran sassa na duniya. Sannan da tarihin rayuwar marubuta da hotunansu. Har ila yau akwai mukalu, ko kasidu da aka gabatar a tarukan kara wa juna sani. Don haka wannan taska za ta zama hatsin bara a kan al'amuran da suka shafi rubuce-rubuce cikin harshen Hausa. Saturday, August 23, 2008. MARUBUTAN HAUSA BA JAHILAI NE BA. Sannan kuma kana iya zuwa jami’ar SOAS da ke Landan inda Farfesa Gr...
almajira.blogspot.com
JAMILAH TANGAZA: June 2010
http://almajira.blogspot.com/2010_06_01_archive.html
Matattarar ra'ayi, da tunani kan al'ummaran yankin Arewa, da Nigeria da sauran sassan duniya. Tuesday, 29 June 2010. Talauci na Janyo Mutuwar Mata Wajen Haihuwa. A wani rahoton BBC, wakilin jihar Jigawa, Muhammad Annur Muhammad, ya bayyana cewa a shekaru ukun da suka shige, alkaluma sun nuna cewa jihar Jigawan ce kan gaba a Nigeria a wannan matsala. Baya ga wannan, sukan yi ayyuka na karfi, da wahala kamar su noma da surfe da sussuka, har zuwa lokacin da suke gab da zuwa kan-gwiwa. Karfin su kan kare...
almajira.blogspot.com
JAMILAH TANGAZA: Yaya Za'a Warware Matsalar Boko Haram
http://almajira.blogspot.com/2011/06/yaya-zaa-warware-matsalar-boko-haram.html
Matattarar ra'ayi, da tunani kan al'ummaran yankin Arewa, da Nigeria da sauran sassan duniya. Friday, 17 June 2011. Yaya Za'a Warware Matsalar Boko Haram. Boko Haram ta somo asali yau kusan shekaru 2, inda ake daukar jihar Borno dake arewa maso gabashin Nigeriar a matsayin hedikwatar su. Ana ganin aikace-aikacen ‘yan kungiyar da cewa kokari ne na ganin an kaddamar da Shari’ar Musulunci a Nigeria. Hare-haren da Boko Haram ke kaiwa sun tsananta ne bayan kashe shugabansu. Ni dai har yanzu banga wani wanda a...
almajira.blogspot.com
JAMILAH TANGAZA: Babban Abu Da Ya Sosa Mani Rai
http://almajira.blogspot.com/2013/10/babban-abu-da-ya-sosa-mani-rai.html
Matattarar ra'ayi, da tunani kan al'ummaran yankin Arewa, da Nigeria da sauran sassan duniya. Friday, 4 October 2013. Babban Abu Da Ya Sosa Mani Rai. A karshe dai matasan nan sai da suka sa na zubar da hawaye. Ashe duk abunda kake yi ana kallon ka? A sharhina na gaba zan yi tsokaci kan Babban Taro na Kasa (National Conference) wanda ‘yan kungiyar Muryar Talaka suka nemi jin ra’ayi na, da kuma ko yana da dangantaka da talaka. Allah Ya ba mu Sa’a, amin! 6 October 2013 at 00:14. 29 October 2013 at 20:12.
almajira.blogspot.com
JAMILAH TANGAZA: Zaben 2011: Wancakalar da Babbar Dama
http://almajira.blogspot.com/2011/05/zaben-2011-wancakalar-da-babbar-dama.html
Matattarar ra'ayi, da tunani kan al'ummaran yankin Arewa, da Nigeria da sauran sassan duniya. Monday, 16 May 2011. Zaben 2011: Wancakalar da Babbar Dama. A karshe dai ‘yan Nigeria sun kama hanyar jefa kuri’a ranar asabar 2 ga Afrilu, amma sai me? Allah cikin ikonsa an yi zaben a haka – cikin zarge-zarge da fargaba, da tashe-tashen hankali, da abubuwan da ba zasu fadu ba. Sai dai babban abunda ya fito wanda kuma shine babban abun takaici a wannan zaben shine yadda aka yi amfani da kudi, da kayan masarufi ...
almajira.blogspot.com
JAMILAH TANGAZA: February 2011
http://almajira.blogspot.com/2011_02_01_archive.html
Matattarar ra'ayi, da tunani kan al'ummaran yankin Arewa, da Nigeria da sauran sassan duniya. Friday, 11 February 2011. Juyin-Juya Hali a Masar: Talakawa Sun Yi Nasara. Shi kenan ta faru ta kare. An kafa tarihi a Masar. Jama’ar kasar ta Masar sun yi nasarar kifar da gwamnatin shugaba Hosni Mubarak, mutumin da ya shafe shekaru 30 ynla wadaka da kasar Masar din. A karshe dai kamfe din nasu ya mamaye kusan manyan biranen kasar, inda a kwanakin baya-bayan nan kungiyoyin ma’aikata su ma, suka shiga yaji...
almajira.blogspot.com
JAMILAH TANGAZA: May 2011
http://almajira.blogspot.com/2011_05_01_archive.html
Matattarar ra'ayi, da tunani kan al'ummaran yankin Arewa, da Nigeria da sauran sassan duniya. Monday, 16 May 2011. Zaben 2011: Wancakalar da Babbar Dama. A karshe dai ‘yan Nigeria sun kama hanyar jefa kuri’a ranar asabar 2 ga Afrilu, amma sai me? Allah cikin ikonsa an yi zaben a haka – cikin zarge-zarge da fargaba, da tashe-tashen hankali, da abubuwan da ba zasu fadu ba. Sai dai babban abunda ya fito wanda kuma shine babban abun takaici a wannan zaben shine yadda aka yi amfani da kudi, da kayan masarufi ...
almajira.blogspot.com
JAMILAH TANGAZA: April 2011
http://almajira.blogspot.com/2011_04_01_archive.html
Matattarar ra'ayi, da tunani kan al'ummaran yankin Arewa, da Nigeria da sauran sassan duniya. Tuesday, 5 April 2011. Kancal A Shirin Zaben Nigeria. Zaben Nigeria na ci gaba da jan hankali a ciki da wajen kasar saboda dalilai da yawa. Kuma yanzu, fiye da kowanne lokaci, na yi imanin cewa duk kokarin mutum na kawo gyara a kasarmu, sai wasu sun yi kokarin kawo cikas, ko yin kancal! Ana dai ta hasashe da zarge-zarge cewa akwai wasu da suka hadiyi layer cewa zabukan nan ba zasu yi nasara ba ko ta halin hakaka...
almajira.blogspot.com
JAMILAH TANGAZA: EFCC KO KYANWAR LAMI
http://almajira.blogspot.com/2011/06/efcc-ko-kyanwar-lami.html
Matattarar ra'ayi, da tunani kan al'ummaran yankin Arewa, da Nigeria da sauran sassan duniya. Wednesday, 15 June 2011. EFCC KO KYANWAR LAMI. Yau shugabar hukumar yaki da laifukan da suka danganci ta’annati da dukiyar jama’a a Nigeria wato EFCC ta yi bikin cika shekara 8 da kafuwa. Shugabar ta zayyana irin kokarin da hukumar ta su ta yi, wajen zakulo wadanda ta kira miyagun da suke wawaso da dukiyar jama’a. Muddin ba’a yi haka ba, kowa zai ci gaba da kwasar ganima saboda ya san cewa bayan an kamala ...
almajira.blogspot.com
JAMILAH TANGAZA: July 2011
http://almajira.blogspot.com/2011_07_01_archive.html
Matattarar ra'ayi, da tunani kan al'ummaran yankin Arewa, da Nigeria da sauran sassan duniya. Friday, 15 July 2011. Ga Tashin Bama-Bamai ga Watan Ramadan. Halin da ake ciki yanzu haka a wasu yankun nan Arewacin Nigeria musamman ma Maiduguri ya kai abunda zamu ce “Inna Lillahi wa inna ilaihir rajiun”. Tashe tashen hankula sakamakon tashin bama-bamai da kuma samamen da ake kaiwa kan wadanda ake zaton yan kungiyar Boko Haram ne sun sanya matsanancin tsoro da fargaba a zukatan jama’a. Ta ina za’a faro? A wan...